Jama'a an ruga an fara sabon zealy task na wannan watan wanda @nearhausa.near suka saba daukar nauyi kuma task ne masu sauki ga kuma tarin tagomashi don haka kar kabari a baka labari kazo mu gwabza kaima Ba'a san maci tuwo ba sai miya ta kare