Jama'a ina fatan duk munyi NDC voting da @nearhausa.near community suka kawo mana ko ba komai yin voting din zaisa kaima asan kana cikin harkar nan dumudumu✅