Ma'anar account aggregation wata sabuwar fasahace wadda tabawa user damar Amfani wallet guda yada akan kowanne blockchain Account Aggregation, wata fasaha ce wacce take baka damar yin komai naka kamar yin amfani da blockchain daban daban a waje ɗaya. Hakan zai kawo sauƙi ga masu amfani da blockchain ɗin daga developers (masu ƙirƙire-ƙirƙire) da kuma sauran masu amfani da Blockchain irina da ku idan zaku tura min kuɗi, ba sai mun damu da wanne blockchain ba Wannan fasahar ce da ta kawarwa mutane da matsalolin da ake fuskanta wajen buɗe account barkatai har wani ma karasa yadda zakayi dashi wajen adana bayanansa ko mu'amala dashi wanda hakan yake jawowa da yawa asarar dukiyarsu Amma da wannan fasahar zamu samu sauki sosai Muna godiya ga @nearhausa.near da suke bamu update akan irin wadannan sabbin dabaru da zasu taimakemu #BOS @nearhausa.near