@nearhausa.near community sashi ne da near protocol suka ware musamman dan ilmantar da al'umar hausawa masu neman ilmin Blockchain irina da ku, Kuma shugabannin da aka wakilta don wannan aiki suna matukar kokari don ganin sunyi duk mai yuwuwa wajen ilmantar da al'umar community din ta hanyar basu shawawari da amsoshi ga tambayoyin su da tallafin kudàde da live space duk don karuwar community din Gaskiya kafin kasamu wani community da ake samun alheri kamar @nearhausa.near Bance babu ba amma gaskiya sai ka tona saboda indai kana shiga group din ana damawa dakai a cikin al'amuran NEAR to lallai zaka samu ilmi ka kuma kwashi daloli kyauta ba ko asi naka, Ina tabbatar maka comments da like a @nearhausa.near yafi duk wani airdrop ko mining da mukeyi tabbas wallahi saboda in akace makà yi kaza za'a baka kaza to kana yi zaka samu abinda akayi maka alkawari amma sai kayi airdrop 100 amma 99% bazaka samu komai ba wani ma saidai kai kayi asara Amma near hausa community sha yanzu magani yanzu ne Don haka kullum nake kara mai da hakali akan @nearhausa.near