@nearhausa.near A Gaskiya wannan lunching na infrastructure Committee tare da yin funding na dala miliyan hudu $4 da Near foundation sukayi,ya kasance abu me matukar Amfani duba da irin yadda hakan zai kawo Alfanu mai matukar yawa kamar a bangaren indexers,Rpc nodes , bridges da sauransu . Domin kuwa hakan zaizama kamar karin jari ne a ciki ta domin duk project din da ake gudanar dashi to indai ana so yakai inda yakai to dole yana bukatar Infrastructure committee sannan kuma dole yana bukatar ayi funding na wani kaso ta yanda zai ke tafiya sumul kamar da yadda Near foundation sukayi. Gsky wannan zaikara sa tafiyar near ta ci gaba sannan kuma hakan yana samuwa ne ta hanyar shuwagabanni da take dasu masu jajircewa da kwazo da sukan tsaya ba dare ba rana wajen ganin sun kawo abun da zai taimaki tafiyar near. @nearhausa.near