Assalamu Alaikum barkan mu da safiya A Gaskiya munji dadin wannan tattaunawa da zata gudana tsakanin nearafricadao da Kuma Near hausa Wanda zai gudana A gobe 16th ga watan Aprilu shekara ta 2024. Munsani cewa duk wani taro ko meeting ko AMA in akace Na Near ne ba'a taba zama batare da ankaru ba akan abubuwa masu dinbin yawa da wanda mutum ya sani da wanda ma be sani ba sakamon sukanyi bayani ne filla-filla ta yadda duk rashin ganewar mara ganewa sai ya fahimta sakamakon kwararru kuma hazikan manyan mu da muke dasu,wannan dalili yasa A duk sanda zaayi wani taro ko jawabi near hausa takan dagewa wajen sanarwa domin yanuwa su halarta sakamakon sanin Alfanu na abunda zaa tattauna,Sbd wani abun mutum ko anfada ma idan bakanan bazaka gane ba kamar wanda yake nan akayi... A don haka nake kiran yan uwa da muyi kokari domin ganin cewa mun halarci wannan taro dama duk wani abu dake guda na a cikin tafiyar Near Hausa,ngd @nearhausa.near