@nearhausa.near Assalamualaikum barkanmu da wannan lokaci tare da fatan mun kasance cikon koshin lafiya,Allah yasa hk Ameen. Gaskiya wannan Tafiya ta Near Hausa ba abunda zamuce sai godiya sakamakon irin Alkahiran da suke cikin ta kamar yadda muke ganiNewr sunsa gasar rubutu tare da katafariyar kyauta ta zunzurutun kudi har $10 ga mutum ukun farko da suka lashe wannan gasa,wannan bakaramin abin jindadi bane. Sakamakon sun yi magana ne akan ayi rubutu akan "Account Aggregation" wanda wani ilimi ne wanda suka sanar damu suke so kuma suma suga irin fahimtar mu dakuma Amfanar da sauran yan uwa wadanda basu san mene account aggregation ba kamar yadda mukasani wata hanyace da take bawa mutum dama wajen yin transaction akan kowane blockchain ta cikin account guda daya,Wannan shine a saukake kenan. Don hk muna godiya ga manyan mu da kuma su kansu Near hausa... @nearhausa.near