Village wani community ne da hot suka kirkira wanda yake ba dama su dinga tarawa kansu karin bonus wanda duk lokacin da kayi mining to ana bawa treasury na village dinka wani kaso a matsayin ladan kuma wannan abunda ake tarawa akwai yuwuwar nan gaba za'a zo a rabawa yan village din Kuma shiga village yana daya daga cikin abubuwan da ake boosting da su in kina cikin village abunda zakina samu yafi na wanda baiya cikin village #nearhausa