Near Hausa na gabatar maku da sabbin tsare tsare ta wajen amfani da yare kala - kala a kan wannan tsarin na Near Ecosystem. Wannan ya kunshi: hanyar sada zumunta, fadada bincike domin Samin sauki wajen gudanar da wannan Ecosystem din, da kuma sanin muhimmancin shi Wannan Near Ecosystems da blockchain. #Nearhausa