A NEAR protocol, account aggregation kamar tattara da Kuma tsara dukkannin wallet ko account dinka da sauran kadarorin ka a guri daya, domin Samin saukin al'amurorin ka wajen amfani da manhaja daya, a near ecosystem domin saukin gudanar da komai wuri guda #NearHausa