KARIN BAYANI AKAN NEAR AGGREGATION .tara asusu yana nufin habakawa da sarrafa asusu da kadarori daban-daban a cikin tsarin manhaja daya a saukeke ta yadda mai amfani tsarin zai yi mu'amala tare da aikace-aikacen da aka raba. #Nearhausa