“Yawancin manhajojin da muke amfani dasu a halin yanzu (dApps), ba decentralized applications bane. Idan dai sai ka bar cikin manhajar domin yin amfani da ita to ba manhaja bace ba, frontend ne kawai! Idan masu amfani da manhajar ka sai sun sha wahalan bude account a exchanges, bude account kala kala domin yin amfani da wasu blockchains din, ga gas fee ga kuma amfani da bridges domin canja asset zuwa wani chain din, shin wannan dApp ce ? Bana tunannin haka. Wannan yana kara nuni ga babban dalililin da yasa tsirran mutane ne wadanda basu wuce miliyan kadan ba, suke amfani da manhajoji a halin yanzu”. #NearHausa