Neat wannan wani sabon manhaja ne na farko wadda ya fito da sabuwar Kira Mai suna inscription a bitcoin network . kuma Yana bada manufufi Masu yawa kaman su NFT, security token, stablecoin yazo da nau'in ko sabon fuska da ya kawo Karin tradeding volume dumin amfani da Ordinal NFT, saukin amfani da koma saukin gas fee,tsaro ga Mai amfani da Shi ,NEAT ya tabbata a matsayin sa na inscription mai saukin amfani, wanda baya jan wutar lantarki wajen transaction kuma zai iya jawo mutane masu dimbin yawa zuwa ga NEAR ecosystem.