📢 MemeCoins Na ta Girma A NEAR Shin ko kun san @Lonkonnear Zasuyi launching memecoin kaman yadda kuka ga ana ta launching a SOLANA ecosystem, wannan ba shi ne na farko ba domin a satin nan -$GEAR -BLACKDRAGON -DogeOnNear $NEKO kam ya jima For more x.com/lonkonnear/sta…