A wunin ranar, zaka iya ziyartar booth nasu domin engaging kanka da collectives da kuma visionaries na NEAR daga Calimero,Sweat da Aurora. Abun be tsaya anan ba Near ne zasu hada partyn rufe taro, sun tabbatar da zasu saka kowa a nishadi za’a shaa ayi bukin murnaNear zasu shiga cikin masu magana a wannan taron, zasu fara da magana akan AI x Web3 “Pioneering Decentralized Intelligence, “ wanda co founder na Near Illia poloskhin tareda wasu manyan manyan mutane zasu kawo, kuma kwararru ta ko ina zasu yi maganganu daban dabanTOKEN2049 babban abu ne ga duniyar web3, shigar NEAR a wannan taron zai kawo tattaunawa mai inganci da nuna basira.Zaka iya bin didigin dukkan wannan abubuwan a page din lu.ma da kuma page na TOKEN2049 don samun sabbin lamarai gameta taron