Kamar yarda na gaya muku a baya, Near Hausa Community suna bada ilimi kyauta ba tare da ka biya sisi ba. Ba sai blockchain kadai ake koyarwa ba, hada yadda zaka zama developer. #Nearhausa