Babon tsari da a kawo wato Chain signatures wanda zai taimaka wajen tabbatar da chain abstraction wannan tsari abu ne mai ban sha’awa saboda yana bawa NEAR accounts, da smart contract damar yin transactions a kan ko wane irin blockchain. Wannan yana faruwa ne da taimakon wani network wai shi MPC wato ‘Multi Party Computation’. Hakan yana nufin NEAR accounts zasu iya yin transactions a kan wasu blockchains din kamar Bitcoin, Ethereum da Solana. Wannan yana nuna cewa, a koda yauce Near protocol tana kokarin kawo sabi sabi tsari akan Blockchain din ta, wadda ke nunawa baban nasara ce so sai. @NearHausa