Yadda ake Staking: Near Community na iya tallafawa validators ta hanyar staking. Validators sune masu amfani da nodes dake taimakawa wajen running nashi near network.ana bukatan vadidators da kulawa da mafi karanchin staking saboda su iya zama a matsayinsu na validators. Masu rikeda token na near zasu iya zaban validator da sukeso suyi staking domin samun wani kaso daga cikin tokens da aka samu daga network din. Masu amfani da near na iya yin staking acikin hanyoyi kamar haka. Zaban staking daga cikin jerin staking,sannan suzabi validator Tabbatarda da wanda kasaba daga cikin jerinda kazabi validator Zaban yawan Near token da akeso ayi staking,sai adanna submit shikenan. @Nearhaus