NEAR PROTOCOL A halin yanzu babu wani Blockchain a duniya da yake gogayya da Near Protocol wajen hada fasahar blockchain Technology da fasahar Artificial Intelligence. Near Ecosystem shine gaba wajen hada wannan fasahohi guda biyu a dunkule. Daga cikin abinda zai kara tabbatar da hakan shine dubi da babban taron masana bangarorin biyu da ya gabata Build Asia GTC2024 a barnin Hong Kong wanda kamfanin NVIDIA ta dauki nauyi. NVIDIA kamfanine suke karkashin Near Protocol wanda suma suna da nasu meme token mai suna $NEARVIDIA. Wanda wannan token nasu shine meme token na farko a duniya da yake dauke (Use Case) da fasahar Artificial Intelligence.