Near Update. Ko kun san Near Protocol sun kawo mana sabon Twitter farming kamar na sauran Ecosystem. Sai de mu @NearProtocol namu da sabon yanayi yazo ba irin wanda aka saba gani ba. Ba kamar sauran Twitter farming ba. Sanin kowa ne Near Protocol komai nasu daban ne ba irin saura ba. Abinda zai tabbatar ma Near Protocol ita ne gaba da sauran Blockchain dubi yadda tafiyar Near Ecosystem take hadawa da fasahar Artificial Intelligence hadi da babban taron gangamin da zai gudana a babban birnin United Arab Emirate wato Abu Dhabi. Shawara kyauta ka tsaya ka amfani Near Protocol da tsare-tsaren da suke fito wa cikinta kamar SenderLabs,farming Chain Abstraction, irin su @Nearvidia project (meme token) da sauran tsare-tsarensu masu amfanarwa domin Amfanar kanka. Near Protocol itace gaba sauran Ecosystem wajen fuskoki da dama. @nearhausa.near