Contest Time ACCOUNT AGGREGATION Yana da kyau mutum ya sani tun farko account din Near yana amfani ne da account abstraction wato hakan yana nufin ana gane account da suna ne bada numeric ko numbers ko alphanumeric ba kamar sauran Blockchain. Menene ACCOUNT AGGREGATION: Account aggression wata fasahace da zata baka daman amfani da Blockchain sama da guda daya a waje daya ba tarre da la'akari da banbancin ecosystem ba. Account aggression zai kawo sauyi da sauki wa masu kirkire (dev) da masu amfani da shi (regular customers) wajen hada-hadan kudade ba tare da la'akari da banbancin ecosystem ba. Amma kuma dole wannan account aggregation din nan yana tabbatuwa ne akan abubuwa guda Uku 3. Near Account, Chain Signature, Intend Relayers. Near account (jigo kenan):Wannan fasaha za ta kawar da matsala ta importing wallet da muke fuskanta wato zuwa sabuwar wallet. Chain Signature: :Wannan shi zai bayarwa note da suke signing dama wayanda basa yi domin kara tsaro da saurin aiki. Intend Relayers: Wayannan sune yan aika, hakan zai baka daman yin siyayya da kuma tura sako (a blockchain din) a lokaci daya. Abin nufi sune zasu na approved na transaction dama sauran sakonni. Idan aka hada wayannan Matakai guda Uku 3 to to Near Protocol ta zama wata babbar kafa ta manhajojin dake kan tsarin multi-chain. Idan har fasahar Multi-Chain ta tabbata to lalle Near zata zama kamar wata lasisine wanda zaka iya amfani da shi a ko ina.Chain signature kuma sune kamar stamp da ake bawa mutum a jikin passport domin bawa mutum daman amfani da Blockchain daban daban. Idan kana son fahimtar account aggregation ka duba Dapp-Dapp project. Hakan zai taimaka maka fahimtar sa cikin sauki. Saboda shima ya hada duka Blockchain da muke dasu a waje daya zaka iya amfani dasu duka a waje daya ba tare da la'akari banbancin Blockchain ko wallet ba, amma ba shi bane account aggression kai tsaye. @nearhausa.near