@Sender Lab. A halin yanzu a kan Near Ecosystem babu wani airdrop da yake trending kamar sender lab Wallet Airdrop. Airdrop ne wanda ya kasanke yake kan near protocol wanda sai da gasfee kamar 0.1 Worth of Near wanda zai yi covering transaction naka. Tsarin Sender Lab Wallet airdrop ya kasanke ana daily sing in da kuma daily post a Twitter wato farming, duk wayannan sun kasance ne ana yinsa daily. Sender Lab Wallet airdrop yazo mana da sabon tsarin Web3 airdrop da ba'a saba gani ba. Wanda kuma ya samu goyan Binance lab da sauran manyan industry. @nearhausa.near