Shin ko za ku iya tuna @ottochain_ ? Ga wanda sukayi Task na Zealy nasu domin Airdrop 🌝 Toh fa ga sabon update nan Sun bayar, zasu saki zuwa March 2024. Ga wanda suka samu NEAROCTOLEGEND NFT already an fara sakar musu nasu. Domin karin bayani: https://medium.com/@ottochain.io/dear-ottochain-community-e68658fa04e1 #BOS