Dragon da kansa wato No-name profile @ilblackdragon ilblackdragon , ya ce sakamakon ƙarin yawan blockchain ɗin da ake da su a yanzu, developers suna samun wahala sosai wajen ƙirƙirar manhajar su a kan blockchain kala kala sannan yana ba wa masu amfani da manhajojin (users) wahala wajen amfani. #BOS #NEAR