Muna farincikin sanar daku cewa munyi partnership da No-name profile @miuontop miuontop . Wannan hadakan zai taimaka wajen bada hore wa developers daga web2 zuwa Web3. #BOS MIU sun kasance masu horar da mutane musamman mata akan harkan programming.