Akoda yaushe muna anfana da karuwa da kokarinda near hausa takeyi na harkan Blockchain ma community nata,abune da yakamata wasu su kwaikwaya sosai.