@nearhausa.near Magana zanyi akan chain abstraction,kafin nayi magana mai zurfinakan chain abstraction,bari nabamu dan karamin misali dazaisa mufahimci yaya ita chain abstraction take aiki agurguje.Misali mutum ne keson sayan wata token,sai yaje yayi googeling,sai yaga token din a karkashen wata Blockchain ne kadai ake iya hada hadan saye da sayarwansa,kuma mutum bashida wallet dakuma native token zaiyi amfanindashinwurin biyan gass fee.To anan ne chain abstraction zatazo da sauki ma al umma dakuma samun biyan bukata acikin kankanin lokaci.chain abstraction zata baka daman amfani da wata Blockchain din ba lallai saikayi hulda da shi wannan Blockchain dinba,misali shine zaka iya hada hadan token na Ethereum, Arbitrum,near,ko solana ta hanyan chain abstraction da trust wallet ba tareda kaje kadauko wallet nasuba.