@nearhausa.near Wato shi near protocol competitor ne na Ethereum,kuma decentralized app ne wato (dApp) dakeda saukin hulda wato da turanci (User friendly).Near native token ne da ake amfani dashi gurin biyan gass fee dakuma zaka iya ajesa a matsayin kadara wato da turanci ana kiransa (asset).bugu da kari yasamu karbuwa a idon al umma saboda nuna kwarrwansu a tafiyarda harkokinsu na yau da kullum.