Magama zanyi akan rainbow bridge,shin menene ma rainbow bridge,Near protocol ta samarda application wanda yake bawa mutane daman iya tura ko hada hadan tokens na Ethereum tsakanin Ethereum da kuma Near.kafin nan mutum ya iya tura Ethereum zuwa near,mutum sai yayi depositing na tokens dake kan Ethereum network,sannan a rufesu,sannan ayi creating na sabbin tokens akan shi near wanda zai wakilci tsoffin tokens da akayi depositing akan shi Ethereum network din,tunda tokens nafarko an rufesu ta hanyan smart contract,wanda ke bukatan tsoffin tokens nasa zai iya juyawa yasake dauko tsoffin tokens nasa idan ya bukaci hakan.