Shin ta yaya NEAR DA yake da amfani? NEAR DA zai taimakawa developers don kirkirar web3 dapps akan ethereum amma kuma suna samun amfani da NEAR protocol wanda sabon tsari ne na ajiyar data.