Ina yi mana fatan alkhairi ga duk wanda ya tsinci kansa a @nearhausa saboda ba karamin kokari suke yi ba ganin members na community sun samu ilimi akan @nearprotocol mu kan Alhamd lillah 😍