Shin ko kasan No-name profile @nansen_ai nansen_ai ? Nansen wani manhaja ne da ake amfani dashi wajen tracking na duk wani transactions da data da abubuwan da suka Shafi Volume. Wa inda sukeyin onchain Analysis yanzu suna iya shiga No-name profile @nansen_ai nansen_ai domin tracking $NEAR