Barkamnu da safiya, muna sanar da ku cewa gobe ce rana ta ƙarshe da za'a gama Chain Abstraction hacks inda za'a bada kyautar $10,000 ga wanda ya ci gasar, muna yi wa waɗanda za su ci fatan alheri. #NEAR #BOS #ChainAbstractionIsNear