Near social Shima social network ne kamar irin Facebook Twitter da sauransu amma ta yadda bambanta da sauran shi social network ne wanda yake kan blockchain zaka iya post/comment da kuma like @nearhausa.near