Q1ππππ Withdrawal function wani fasahace da waΙanda suke kirkiri smart cantract suka kirkireshi domin dawo sa asset din da yayi failed a lokacin transection akan blockchain Q2ππππDa erasure codinng, zaka iya raba data mai yawa zuwa kanana ta yadda wasu zasu iya hada wannan data din da amfani dashi ba tare da sanin abun da data din ya kunsa gabaki daya ba. Idan har an samu sama da rabin validators din da suke kan network sun tabbatar da ingancin block, to wannan block din ya tabbata. Misali a ce akwai validators guda 100 a kan network kuma guda 30 basu da gaskya kuma sun ki sakin nasu chunk din, nightshade zai iya hada ragowar da iya data din da yake dashi wajen amfani da erasure coding algorithm ba sai ya samu gaba daya guda 100 ba.@NearHausa