Asslama alaikum barkada warhaka fatan kowa yana lafiya jama ar wannan gida namu mai albarka KAMAR yadda muka sani Muna tara points @herewallet kullum idan muka buďe wallet kullum suna bamu 5 points to ga SHAWARA me zai hana muna yiwa juna like kowa ana bashi like guda biyar(5) da zaiwa abokanshi misali ni kullum nakanyiwa @Al_ameenX @abdoullfurya @MuM001 @rabiatu110 da the bigtall koda basu minba nasan muna amfaniwa da juna zansa misalin list 📃 na wanda muke shere likes kullum kuma wani lokacin nakan zaba randomly nawa duk wanda hanuna yakai kasa duk wanda kayi following ko yayi follow dinka a @nearsocial zakaganshi alis na abokai kuma kasani duk like daya =1 point kunga like biyar points 5 kenan Allah ya shige mana gaba @NearHausa