Manzo Allah mai tsira da amincin yace mumini qaqqarfa yafi soyuwa ga Allah fiye da mumini rarrauna ( mai yawan laulayi) amma dukkan su masu alheri ne. @NearHausa