Tasirin ΖirΖirar AI da yadda AI keda amfani da muhimmanci ga Ιangarorin data masu amfani πππππππβοΈβοΈβοΈβοΈ Illia Polosuhkin, wanda ya kasance daya daga cikin wadannan masu binciken, shi ne na farko a cikin wadanda suka fita daga google research domn fara nasu kamfanonin masu aiki a kan AI. Bayan Illia ya bar google, yaje ya bude nashi kamfanin wato NEARProtocol πππππππππππππ Labarin NearProtocol ya hadu ne da AI ta hanyoyi masu ban shaβawa: Illia Polosukhin ya gano cewa blockchain yana da damar kawo sauyi ga matsalolin data wanda suke kawo cikas ga AI. Hakan ya sanya Near Protocol ta zamo ta kan gaba a kawo gadon zama ga AI ta hanyar blockchain operating system wato BOS. Co founder na Near wato Alex skidanov shima baβa barshi a baya ba inda ya shiga bincike tukuri domin kawo wata sabuwar AI mai suna Jasnah, inda yake bada muhimmanci wajen kirkirar manyan language models. Decentralized approach na jasnah, tare da amfani da community mai karfi na NEAR, ba karamin kaimi zasu kara wa blockchain da kuma AI ba.@NearHausa#nearProtocol #BOS @Bigtall @MuM001 @ElSadiqq