Near Protocol shine cibiyar sadarwar blockchain wanda shine layer 1 blockchain yana bada damar maki wa masu haɓakawa (developers ) zasu iya gina aikace aikacensu akan blockchain din Near Near social Shima social network ne kamar irin Facebook Twitter da sauransu amma ta yadda bambanta da sauran shi social network ne wanda yake kan blockchain zaka iya post/comment da kuma like @NearHausa