Mᴇɴᴇɴᴇ 𝕒𝕔𝕔𝕠𝕦𝕟𝕥 𝗮𝗴𝗿𝗲𝗴𝗮𝘁𝗶𝗼𝗻 𝗸𝗮𝗺𝗮𝗿: yadda mai girma uban gayya @msageer_hq yayi bayani mai kyau akan account Aggregation wata sabuwar fasahace wadda tabawa user damar Amfani wallet guda yada akan kowanne blockchain 𝗺𝗶𝘀𝗮𝗹𝗶 𝘇𝗮𝗸𝗮 𝗶𝘆𝗮 𝗮𝗺𝗳𝗮𝗻𝗶 𝗱𝗮 𝗮𝗰𝗰𝗼𝘂𝗻𝘁/𝘄𝗮𝗹𝗹𝗲𝘁 𝗮𝗸𝗮𝗻 𝘄𝗮𝘀𝘂 𝗯𝗹𝗼𝗰𝗸𝗰𝗵𝗮𝗶𝗻 Account Aggregation, wata fasaha ce wacce take baka damar yin komai naka kamar yin amfani da blockchain daban daban a waje ɗaya. Hakan zai kawo sauƙi ga masu amfani da blockchain ɗin daga developers (wajen ƙirƙire-ƙirƙire) da kuma regular users kamar ni da ku idan zaku tura min kuɗi, ba saibmun damu da bambance bambance na blockchain ba. Wannan fasahar tana cire wa mutane matsalolin da muke fuskanta wajen buɗe account da kuma dawo da wani account zuwa sabuwar wallet (importing). @NearHausa #BOS