NEAR SUNYI LUNCIN BABBAN INFRASTRUCTURE COMMITTEE WANDA YAKE DA 4 MILLION IN FUNDING Bayan an samu karuwa sosai na users da transactions akan Near acikin watannin da suka shude, Near sun qaddamar da infrastructure committee wanda ya samu funding kimanin miliyan hudu. An qaddamar da wannan infrastructure committee saboda a karfafa NEAR’s key infrastructure dasuka danganci PRC nodes, wallets,bridges, da kuma samar da smooth operations, da sauransu. Wannan kudade zai taimaka wajen bada goyon baya ga duk projects da suke ko za’a samar akan Near, tareda rarraba kudade a bayyane cikin sauki da gaskiya @NearHausa #BOS