Barka Wannan shine entry dina na shiga gasar Da @nearhausa.near suka saka domin yin rubutu akan NDC. Shin mene ne NDC? NDC wato Near Digital collective, Kungiya ce wadda aka kafata domin tallafawa Near ecosystem wajen Tabbatar da shugabanci na Gari, da kuma samun Community tsaftacecce da kuma Adalci. Domin tabbatar da wainnan abubuwa An bada Shugabanci na NDC har kujeru 29 inda aka raba su zuwa matakai guda uku 👉🏾HOUSE OF MERIT 👉🏾TRANSPARENCY COMMISSION 👉🏾COUNCIL OF ADVISORS House of merit sun kunshi yan kungiya ne masu Kwarewa domin Gudanar da tsare tsare da kuma tsara budget Council of Advisors: Masu bada shawara ne game da tsare tsaren da House of Merit suka gudanar Transparency Commission Masu kare kungiya daga hannun mugaye masu wata manufa ta daban ba ta ci gaban Ecosystem na NEAR ba . Domin yin takara ko yin takara ya zama dole Dan takara ya mallaki OGSBT NFT sannan shi kuma mai kada kuria ya zama yana da IAH ( wato i am human verification). Kana iya zuwa zuwa neardc.org/elections ka yi nominating kanka . #BOS #NearHausa