Ku shiga wannan link ɗin yanzu domin gani da idonku ⏩ https://near.org/applications #Near #BOS Kwanakin baya, @OrderlyNetwork sun wallafa wani proposal na yin integration ɗin @NearProtocol a @StargateFinance. Hakan yana yiwuwa ne da taimakon @auroraisnear. @coineasydao.near