Barkan mu da asuba ina yiwa kiwa fatan aLkhairi duniya da lahira, haryanxun dan uwa kana da daman da zaka joining @nearhausa lokaci bai kureba ana samun alkhairi daban daban ga ilimin blockchain technology ngd