Barka da wannan lokaci Kada a manta aje a kada kuri’a domin sahalewar Samun kudin shiga ga communities da suke karkashin NDC Domin yin zaben kaje ! ka tabbatar kayi refreshing bayan kayi connecting wallet naka sai ka duba options . #BOS @coineasydao.near