🎉 📷 Sanarwa Ina masu son Su fara Gine Gine amma fa na Decentralized apps a NEAR #BOS? To ga wata dama ta samu A gobe idan Allah ya kaimu @Zubair_mm @NearHausa zai yi mana bayani dalla dalla, daga farko har karshe a takaice na yadda zamu fara building akan BOS.… https://t.co/NGuPUyZ39B 