A cikin wannan haɗin gwiwa, mutum ashirin daga cikin community ɗin mu zasu samu damar gwada wannan wasa ta hanyar samun ZML tokens kyauta wanda da su ake yin wannan wasan. #BOS https://twitter.com/NearHausa/status/1755537763812692250 