Ansoshin tambayoyi. 1. Withdrawal function: Wannan wani tsarine da exchangers ko transaction mediums suke dashi wajen aiwatar da kyakkyawan transaction batare da samun matsalaba. Shi wannan function yana yana samuwane tun daga smart contract lokacin developing shi exchanger din, shine function dake da tsarin isarwa (zuwaga wanda aka tura) Ko dawowa (zuwaga me turawa idan ansamu matsala transaction yaqi yuwuwa) da asset na mutun yayin withdrawal. Tsarine dake preventing lost of asset/fund a harkar blockchain. 2. Irratio Coding Algorithm shine fasahar dayake hade data da 70% notes base Lalle 100% ba, kuma yabada daman forming new harsh, block Ko shade. @nearhausa.near