Idan kanada burin sanin sabuwar mahajar yanar gizo ta blockchain dama NEAR Protocol cikin halin sauqi da samun tagomashi na ban mamaki acikin yaren da yafi tasiri a arewacin najeriya, koda baka/ki taba sanin me ake nufi da wannan sabuwar technology ba, malan/malama karaso zuwa ga wannan gida my albarka na NEAR HAUSA COMMUNITY. @nearhausa.near