Hadaka nada matuqar muhimmanci a harkar blockchain Ko crypto space, yanada matuqan fa'ida ka gane abunda ke bayan qoqarin da sauran ecosystems suke wajen alaqa da @Near and communities irinsu @nearhausa.near da sauransu. Muna fatan zai zama matakin daukaka da zai ba Duniya mamaki.